1 Sam 22:1 HAU

1 Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da 'yan'uwansa da mutanen gidan ubansa, suka ji labari, suka tafi can wurinsa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:1 a cikin mahallin