1 Sam 22:6 HAU

6 Sai Saul ya ji labari an gane inda Dawuda da mutanensa suke. Saul kuwa yana zaune a Gibeya a gindin itacen tsamiya a kan tudu, yana riƙe da mashinsa. Dukan fādawansa suna tsaye kewaye da shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:6 a cikin mahallin