1 Sam 23:10 HAU

10 Sa'an nan ya ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, hakika bawanka ya ji Saul yana niyyar zuwa Kaila don ya hallakar da garin saboda ni.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:10 a cikin mahallin