1 Sam 23:15-16 HAU

15-16 Dawuda kuwa ya ji tsoro, gama Saul ya fito don ya farauci ransa.Sa'ad da yake cikin jejin Zif, a Horesh, sai Jonatan ɗan Saul, ya zo wurinsa, ya tabbatar masa da kiyayyewar Allah.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:15-16 a cikin mahallin