1 Sam 23:19 HAU

19 Sai Zifawa suka haura zuwa wurin Saul a Gibeya, suka ce masa, “Dawuda ya ɓuya a ƙasarmu cikin Horesh a kan tudun Hakila da yake kudu da jejin Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:19 a cikin mahallin