1 Sam 23:4 HAU

4 Dawuda kuma ya sāke roƙon Ubangiji. Sai Ubangiji ya amsa masa, ya ce, “Tashi, ka gangara zuwa Kaila, gama zan ba da Filistiyawa a hannunka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:4 a cikin mahallin