1 Sam 24:11 HAU

11 Baba, duba, ga shafin rigarka a hannuna. Tun da yake na yanki shafin rigarka ban kuwa kashe ka ba, sai ka sani ba ni da niyyar yi maka mugunta. Ban yi maka laifi ba, ko da yake kana farautar raina.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:11 a cikin mahallin