1 Sam 24:18 HAU

18 Yau ka nuna a sarari yadda ka yi mini alheri. Ubangiji ya bashe ni a hannunka, amma ba ka kashe ni ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:18 a cikin mahallin