1 Sam 25:10 HAU

10 Nabal ya amsa wa barorin Dawuda, ya ce, “Wane ne Dawuda? Wane ne ɗan Yesse? A kwanakin nan akwai barori da yawa waɗanda suka tayar wa iyayengijinsu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:10 a cikin mahallin