20 Tana tafiya a kan jaki, ta kai gindin wani dutse ke nan, sai ga Dawuda da mutanensa tafe. Ta tafi, ta sadu da su.
Karanta cikakken babi 1 Sam 25
gani 1 Sam 25:20 a cikin mahallin