1 Sam 25:29 HAU

29 Idan wani ya tashi tsaye don ya bi sawunka, ya kuma nemi ranka, Ubangiji zai kiyaye ranka, amma rayukan maƙiyanka za a wurga su kamar dutsen majajjawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:29 a cikin mahallin