1 Sam 25:31 HAU

31 ba kuwa za ka sami dalilin baƙin ciki ba, ko damuwar lamiri domin ba ka da alhakin jini, ba ka kuma ɗaukar wa kanka fansa. Sa'ad da Ubangiji ya nuna maka alheri, sai ka tuna da ni, baiwarka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:31 a cikin mahallin