1 Sam 25:7 HAU

7 Na ji kana da masu sausaya. Lokacin da makiyayanka suke tare da mu, ba mu cuce su ba, ba abin da ya ɓace musu dukan lokacin da suke a Karmel.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:7 a cikin mahallin