1 Sam 26:1 HAU

1 Zifawa suka zo wurin Saul a Gibeya suka ce, “Ba ga Dawuda yana ɓuya a kan tudun Hakila wanda yake gaban Yeshimon ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:1 a cikin mahallin