1 Sam 26:11 HAU

11 Ubangiji ya sawwaƙa in miƙa hannuna in taɓa wanda Ubangiji ya keɓe. Sai dai ka ɗauki mashin da butar ruwan da yake wajen kansa, mu tafi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:11 a cikin mahallin