1 Sam 26:23 HAU

23 Ubangiji dai zai sāka wa kowa bisa ga adalcinsa da amincinsa. Ubangiji ya bashe ka a hannuna yau, amma na ƙi in kashe wanda Ubangiji ya keɓe.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:23 a cikin mahallin