1 Sam 26:25 HAU

25 Sai Saul ya ce wa Dawuda, “Ubangiji ya sa maka albarka, ɗana Dawuda, za ka yi manyan abubuwa, ka kuwa yi nasara!”Dawuda dai ya yi tafiyarsa, Saul kuma ya koma gidansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:25 a cikin mahallin