1 Sam 26:3 HAU

3 Ya kafa sansaninsa a kan tudun Hakila wanda yake gefen hanya, a gaban Yeshimon. Amma Dawuda ya yi zamansa a jeji. Da ya ga Saul ya bi shi cikin jejin,

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:3 a cikin mahallin