1 Sam 28:12 HAU

12 Da matar ta ga Sama'ila, sai ta fasa ƙara, ta ce wa Saul, “Don me ka ruɗe ni, ashe, kai ne sarki Saul?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:12 a cikin mahallin