1 Sam 28:18 HAU

18 Domin ba ka bi maganar Ubangiji ba, ba ka zartar da hukuncinsa mai zafi a kan Amalekawa ba, saboda haka Ubangiji ya yi maka haka yau.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:18 a cikin mahallin