1 Sam 28:20 HAU

20 Da jin maganar Sama'ila sai Saul ya faɗi ƙasa warwar. Tsoro ya kama shi ƙwarai. Ba shi kuma da ƙarfi domin bai ci kome dukan yini da dukan dare ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:20 a cikin mahallin