1 Sam 28:9 HAU

9 Matar ta ce masa, “Hakika ka san abin da sarki Saul ya yi, yadda ya karkashe masu duba da masu maita a ƙasar. Me ya sa kake ƙoƙarin kafa mini tarko, don ka sa a kashe ni?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:9 a cikin mahallin