1 Sam 29:1 HAU

1 Filistiyawa suka tattara rundunar yaƙinsu a Afek. Isra'ilawa kuma suka kafa sansaninsu kusa da maɓuɓɓugar da take a Yezreyel.

Karanta cikakken babi 1 Sam 29

gani 1 Sam 29:1 a cikin mahallin