10 Ubangiji kuma ya zo ya tsaya, ya yi kira kamar dā, ya ce, “Sama'ila! Sama'ila!”Sama'ila ya amsa ya ce, “Ka yi magana, gama bawanka yana kasa kunne.”
Karanta cikakken babi 1 Sam 3
gani 1 Sam 3:10 a cikin mahallin