1 Sam 30:12 HAU

12 Suka kuma ba shi kauɗar ɓaure da nonnan inabi biyu. Da ya ci sai ya wartsake, gama ya yi yini uku da dare uku ba ci ba sha.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:12 a cikin mahallin