1 Sam 30:17 HAU

17 Sai Dawuda ya yi ta karkashe su tun faɗuwar rana har zuwa kashegari da yamma. Ba wanda ya tsira daga cikinsu sai samari ɗari huɗu waɗanda suka tsere a kan raƙuma.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:17 a cikin mahallin