1 Sam 30:20 HAU

20 Ya kuma ƙwato garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu. Mutanensa suka koro shanun, suka yi gaba, suka ce, “Wannan shi ne ganimar Dawuda.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:20 a cikin mahallin