1 Sam 30:5 HAU

5 An kwashe matan Dawuda biyu ganima, wato Ahinowam Bayezreyeliya da Abigail Bakarmeliya, matar Nabal wanda ya mutu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:5 a cikin mahallin