1 Sam 30:8 HAU

8 Sai Dawuda ya yi tambaya ga Ubangiji ya ce, “In bi sawun 'yan harin nan? Zan ci musu?”Ya ce masa, “Bi su, gama za ka ci musu, ka ƙwato abin da suka kwashe.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:8 a cikin mahallin