6 Haka Saul, da 'ya'yansa maza guda uku, da mai ɗaukar masa makamai, da dukan mutanen da suke tare da shi suka mutu a rana ɗaya.
Karanta cikakken babi 1 Sam 31
gani 1 Sam 31:6 a cikin mahallin