1 Sam 4:20 HAU

20 Tana bakin mutuwa, matan kuwa da take taimakonta suka ce mata, “Ki yi ƙarfin hali, gama kin haifi ɗa namiji.” Amma ba ta amsa ba, ba ta kuma kula ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:20 a cikin mahallin