1 Sam 4:4 HAU

4 Sai suka aika zuwa Shilo aka kawo akwatin alkawarin Ubangiji Mai Runduna, wanda yake zaune a tsakanin kerubobi. 'Ya'yan nan na Eli, maza guda biyu, wato Hofni da Finehas, suna tare da akwatin alkawarin.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:4 a cikin mahallin