1 Sam 6:10 HAU

10 Suka yi yadda aka faɗa musu, suka sami shanun tatsa biyu, suka ɗaura musu karkiyar keken. Suka tsare 'yan maruƙansu a gida.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:10 a cikin mahallin