1 Sam 6:21 HAU

21 Sai suka aiki manzanni wurin mutanen Kiriyat-yeyarim, suka ce, “Filistiyawa sun komo da akwatin alkawari na Ubangiji, sai ku zo, ku ɗauka, ku tafi da shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:21 a cikin mahallin