1 Sam 6:4 HAU

4 Suka ce, “Wace irin hadaya za mu bayar?”Firistocin suka ce, “Sai ku yi marurai biyar na zinariya da ɓeraye biyar na zinariya bisa ga yawan sarakunan Filistiyawa, gama annoba iri ɗaya ce ta same ku da sarakunanku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:4 a cikin mahallin