1 Sam 7:17 HAU

17 Sa'an nan kuma ya koma gidansa a Rama inda kuma yakan yi wa Isra'ilawa shari'a. Ya kuma gina wa Ubangiji bagade a can Rama.

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:17 a cikin mahallin