2 Akwatin alkawarin Ubangiji ya daɗe a Kiriyat-yeyarim, ya kai har shekara ashirin. A wannan lokaci kuwa dukan Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji domin ya taimake su.
Karanta cikakken babi 1 Sam 7
gani 1 Sam 7:2 a cikin mahallin