1 Sam 8:15 HAU

15 Zai kuma karɓi ushirin hatsinku da na inabinku ya ba shugabannin fādarsa da sauran fādawansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:15 a cikin mahallin