1 Sam 8:19 HAU

19 Amma mutane suka ƙi jin abin da Sama'ila ya faɗa musu, sai suka ce, “Duk da haka dai, muna so sarki ya sarauce mu,

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:19 a cikin mahallin