1 Sam 8:22 HAU

22 Ubangiji kuwa ya ce wa Sama'ila, “Ka yarda da abin da suka ce, ka naɗa musu sarki.”Sai Sama'ila ya ce wa mutanen Isra'ila, “Kowa ya koma gida.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:22 a cikin mahallin