1 Sam 8:3 HAU

3 Amma 'ya'yansa ba su bi gurbin mahaifinsu ba, amma suka mai da hankalinsu ga neman kuɗi, suka yi ta cin hanci, suka danne gaskiya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:3 a cikin mahallin