1 Sam 8:6 HAU

6 Amma Sama'ila bai ji daɗin roƙonsu ba, na a naɗa musu sarki, saboda haka ya yi addu'a ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:6 a cikin mahallin