1 Sam 9:13 HAU

13 Da shigarku garin, za ku same shi kafin ya tafi cin abinci a wurin yin sadakar, can kan tudu, gama jama'a ba za su ci ba, sai ya je ya sa albarka a sadakar, sa'an nan waɗanda aka gayyata su ci. Ku haura yanzu, za ku same shi nan da nan.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:13 a cikin mahallin