1 Sam 9:19 HAU

19 Sama'ila ya amsa ya ce, “Ni ne maiganin, wuce gaba, mu tafi wurin yin sujada a kan tudu, gama yau dukanku za ku ci abinci tare da ni. Gobe da safe zan amsa muku dukan tambayoyinku, sa'an nan in sallame ku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:19 a cikin mahallin