1 Sam 9:2 HAU

2 Yana da wani ɗa, sunansa Saul, kyakkyawan saurayi ne. A cikin jama'ar Isra'ila ba wanda ya fi shi kyau, ya fi kowa tsayi a cikin Isra'ilawa duka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:2 a cikin mahallin