1 Sam 9:21 HAU

21 Saul ya ce, “Ni mutumin kabilar Biliyaminu ne, kabilar da ta fi ƙanƙanta a Isra'ila. Iyalina kuma su ne mafi ƙanƙanta a iyalan kabilar Biliyaminu. Me ya sa ka faɗa mini irin wannan magana?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:21 a cikin mahallin