1 Sam 9:26 HAU

26 Ya kwanta, ya yi barci.Da asuba, Sama'ila ya kira Saul ya ce, “Tashi, in sallame ka.” Saul kuwa ya tashi, shi da Sama'ila suka fita waje zuwa kan titi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:26 a cikin mahallin