1 Sar 1:19 HAU

19 Ya miƙa hadaya da bijimai, da turkakkun dabbobi, da tumaki da yawa. Ya kuma gayyaci dukan 'ya'yan sarki, da Abiyata firist, da Yowab shugaban sojoji, amma bai gayyaci Sulemanu ɗanka ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:19 a cikin mahallin