1 Sar 1:20 HAU

20 Ranka ya daɗe, yanzu idanun dukan jama'ar Isra'ila suna kallonka don su ga wanda za ka nuna musu ya gāji gadon sarauta a bayanka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:20 a cikin mahallin