1 Sar 1:42 HAU

42 Yana cikin magana ke nan sai ga Jonatan ɗan Abiyata, firist, ya zo. Adonija ya ce musu, “Shigo, gama kai nagarin mutum ne, ka kawo albishir.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:42 a cikin mahallin